Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa Sosai
Yawan mai da kasashe dake kungiyar OPEC masu arzikin mai suke hakowa yayi kasa sakamakon karancin mai da Najeriya da Libya suke hakowa, kamar yadda wani bincike da kamfanin dillancin lbarai na Reuters ya gano Ranar Litinin. Kasashe da suke cikin kungiyar OPEC suna hakar mai ganga milya 28.34 ako wace rana cikin watan Junairun…
Ci Gaba Da Karatu “Yawan Mai Da Kasashen OPEC Suke Hakawo Yayi Kasa Sosai” »

